Wahabiyanci

Mista Hanfar ya yi bayanin yadda turawan ingila suka kafa wahabiyanci.
Turawan ingila sun karanci yanayin da musulmi suke dashi, sai suka bullowa muslumi ta wannan hanya.
 Mista Hanfar ya ci gana da bayanin cewa turawan ingila sun wallafa littafi mai shafi dubu duk a kan raunin da musulmi suke suke das hi.
 
Turawan mulkin mallaka sun tanadi malamai daga cikin su, wadanda suka yi karatun addini a kowane fanni, kamar yadda ake da su a cikin musulunci, don haka duk wata tambaya da suke da ita, suna fara sanin amsarta daga wadannan mutane nasu, da haka ne suke sanin amsar kowace irin tambaya, kafin su ji tab akin musulmai

AttachmentSize
File c58b63996d76973caae0c42bfe7b39cc.mp418.93 MB