Wahabiyanci

Akidar wahabiyawa ta  yi kama da akidar larabawan jahiliyya, don haka fadar Kalmar shahada ba ma'aunin zama musulmi bace a wajan wahabiyawa.
Tausayi da nuna kauna, da kyakkyawr mu'amala su ne hanyoyin da Allah da manzonsa suka koyar da musulmi  a duk lokacin da za su yi da'awa, su yi tabligin addini.
Wahabiyawa sun hana ziyarar kabarin Annabi Muhammad(saww) amma shugabannin wahabiywa na kasar Sa'udiyya suna nikar gari su tafi America su ziyarci kaburburan tsofaffin shugabanninta.
Wahabiyawa suna daukar wasu ayoyin su kafa hujja dasu, sannan sai su ki yarda da saurarn ayoyin da suka saba da akidarsu, sannan su kafurta mutane a kan haka.
 
 

AttachmentSize
File 0f0d72bd9967f0f2c42f2badf91d1b1e.mp421.42 MB