Wahabiyanci: Ajandodin turawa don kawar da musulunci

Turawan mulkin mallaka sun karanci musulunci fiye da mafi yawa daga cikin wadanda suke ganin cewa su malaman musulunci ne, sannan sun masiga da mafita ta yadda ake bayar da fatawa a cikin musulunci, suka  san duk irin hanyar da za su kawo matsala a cikin al'ummar musulmi, don haka daga cikin hanyoyin da suke bi harwalayau akawai s anya musuluci su kasanci yanci baya, sannan sanya jahilci a cikin al'ummar musulmi, haifar da rashin tsaro a cikin kashen musulmi, al'ummar musulmi sun yi nesa da koyarwar Alkur'ani, da sunnar Annabi Muhammad (saww).

AttachmentSize
File 69c3e02fdd04970977f861597341df84.mp419.08 MB