Ibn Taimiyya

Kodayaushe za mu ga cewa a yau banda zubar da jinanen musulmi, da keta haddinsu babu a bin da wahabiyawa suke yi a duniya.
Ya zama wajibi musulmi su fahimci cewa musulunci bai yarda wani ya kafirta wani musulmiba.
 
Zaman lafiya hanyar  girmama fahimtar wanda fahimtarsa ta saba da tamu, shi ne abin day a wajaba musulmi su fahimta musamman a wannan zamanin da muke ciki.
 
Ya wajaba  mu yiwa juna uzuri a kan sabanin fahimta, amma haka ba zai hana mu yiwa al'umma bayanin gaskiyar da muka fahimta ba, hanyar tausaya musu, wato kira da hikima da kuma yin  wa'azi mai kyau.
 
Ibn Taimiyya ba sunnar Annabi yake bi ba, kuma ba salaf yake bi ba, kawai dai ya kirkiro wasu akidu ne, don ya wanke dukkan ta'addancin da Banu Umayya sukai ta aikatawa a zamaninsu.

AttachmentSize
File 7f0d6a16a7319f014993e856ae5f030b.mp421.86 MB

Ƙara sabon ra'ayi