Ibn Taimiyya: hanyoyin da yake bi wajan ingantako raunana hadisi

Kamar yadda muka yi bayani cewa; Ibn Tai miyya ba Ahlussuna bane sannan baya wakiltarsu, don haka hanyarsa ta inganta hadisi, kokuma raunanashi, hanyace ta kintace, wato baya inganta riwayar sai wacce ya ga dama, saboda ya ga ta dace da son ransa, don haka komai rauninta zai ingantata, sannan yana raunana riwaya komai inginacinta, idan bat a d ace da son ransa ba, bugu da kari yadda yake shace fadi da ka wajan inganta riwa, ko raunanata, hakan ya jonyowa mafi yawancin riwayoyin da ibn Taimiyya zai sun inganta, basu inganta ba, haka nan idan ya ce: riwa mai rauni ce, mafi yawa za a ga cewa wannan riwayar mai rauni ce, kokuma ma kirkirarta aka yi.
 
A taikaice dai za mu ga cewa ibn Taimiyya banda tadlisi babu abin da yake yi a cikin hadisan Annabi (saww), baya ga karbar hadisan mutanen da aka sansu, sun shahara wajan kirkirar hadisai dangana su ga Annabi Muhammad (saww)

AttachmentSize
File da8da71d19b948f0e9be7dd24567ec53.mp417.16 MB

Ƙara sabon ra'ayi