Wahabiywanci: ta yaya wahabiyaci ya yadu

Tunkahon duniya shi ne yake yada wahabiyanci don rusa musulunci.
Menene  asalin gwamnatin wahabiyanci ta wahabiyawa?.
Turawa sun Karkasa kasashen musulmi izuwa yan kananan kashashe don rarraba kawuna, ta yadda za su mallaki duniya.
Gwamnatin Wahabiywa da ake kira Sa'udiyya sun kawar da mafiyawa daga cikin abubuwan tarihi, musamman wadanda suke da alaka da Annabi Muhammad (saww), wadanda da mahajjaci zai, da ya ya sami ma'anawiyyar aikinsa, sannan day a fahimce sirrin wannan ibada.
 

AttachmentSize
File 2f757d8a6afede86859f4a88c4d0ff51.mp427.33 MB

Ƙara sabon ra'ayi