TARIHIN IMAM HUSAIN (AS) -5

An haifi imam Husaini(as) a madina ranar uku ga watan sha’aban a cikin shekara ta huɗu daga hijira, a wani faɗin kuma an ce sheka ta uku daga hijira.
Kunga kenan ya rayu da kakansa Annabi Muhammad (saww) kuma ya kwankwadi ilimi daga gareshi.
Bias la’akari da cewa babansa shine kofar ilimin Manzon Allah (saww) ga mahaifiyarsa itace shugabar matan talikai, za muga cewa shi Husaini ko ta ina ya gaji tsarkin jinni, kuma ya gaji addini, sannan ya gaji ilimin addinin don haka ko a nan muka tsaya ba mu kara cewa komai a kansa ba, to za mu iya cewa: hakika shi ne ya

AttachmentSize
File 0e28fc1ee0d5fa074f670980cf5af756.mp416.22 MB