TARIHIN IMAM HUSAIN (AS) - 4

Mahaifiyarsa ita ce Sayyida Faɗima ƴ’ar Annabi Muhammad (saww) shugabar matan talikai wacce Manzon Allah (saww) yake cewa faɗima tsokace daga jikina wanda ya cutar da ita to ni ya cutar, wanda kuwa ya cutar dani to ya cutar da Allah, sannan ya na cewa: Allah yana  fishi da fishinta kuma yake yarda da yardarta, Annabi ya sanya mata suna Fadima ne saboda Allah ya yantata kuma yay anta duk masoyanta da masoyan zuriyarta daga shiga wuta

AttachmentSize
File f73c1157712370692758a9f8fd4bcba5.mp419.38 MB