ANNABTA (8)

Isma a makaranta Ahlul Baiti.
 
Isma wata ɗabi’a  ce da take tare da mutum wance take hana shi aikata saɓo, ita kuwa wannan ɗabi’ar tana samuwa ne sakamakon ilimi da sani da su wadannan mutanen suke da shi dangane da munin saɓo yake da shi, da kuma irin kyakkywan sakamon da yin biyayya ga take da shi, wannan ɗabi’ar tana ƙara ƙarfafuwa ne yayin da suke ƙara bibiyar wahayin wajan aikata umarnin Allah da barin abin da ya hana .
Babbar Mu’ujizar Annabi (saww)
Alƙr’ani shi ne babbar mu’ujizar annabi Muahammad (saww) .
Alƙur’anin da yake hannun al’ummar musulmi shi ne dai alƙur,nin da Allah ya saukarwa fiyayyen halitta Annabi Muhammad (saww).

AttachmentSize
File 1c6c7c7a1875c8865066341b0f76dd8b.mp419.31 MB

Ƙara sabon ra'ayi