IMAMANCI (2)

Dabi’ar mutum a rayuwarsa ta zamantakewa yana da buƙatar a sanya masa doka, wacce za ta tsara masa yadda zai gudanar da rayuwarsa, sakamakon rudani da rigingimu da suke cikin rayuwa wanda kuwa idan aka babu dokar da zata tsarawa mutum rayuwa, to banda zub da jinane da salwanta da dukiyoyi, da danniya babu abin da zai kasance yana mulki.
Don haka mutum yana da buƙatar a sanya masa tsari mafi dacewa da rayuwarsa, wanda zai warware masa matsalolinsa na addini da duniya, wanada zai sanya wannan tsarin kuwa wajibi ne ya kasance ya san mutum, kuma ya san abin da mutum yake buƙata, don haka ya san dokar da za ta tafiyar da mutum cikin mafi kawun tsari wanda ya dace da shi.
Don haka ne Allah ya aiko annabi (saww).
Bayan tafiyar Annabi (saww) ya bar mana khalifofi 12 a bayansa, na farkonsu shi ne imam Ali na  kuma shi ne imam Mahdi Allah ya gagguta bayyanarsa.

AttachmentSize
File 8ecf9273745d52c4935087f4ffacad25.mp419.51 MB

Ƙara sabon ra'ayi