TARIHIN IMAM HUSAIN (AS) (12)

Manzon Allah (saww) ya faɗawa Ali a  hajjin bankwana cewa:
((duk wanda na kasance shugabansa to wannan Aliyyu ɗin ma shugabansa ne, Allah ka jiɓinci wanda ya jiɓinceshi, kuma tozarta wanda ya tozarta Ali bai taimakeshi ba, ka kewayar da gaskiya a tare dashi ka kewar da gaskiya ta kasance tana kewayawa tare da Ali duk inda ya kewaya, ya ubangiji shin na isar da wannan saƙon?[1]))    
Riwayoyi da yawa sun bayyana cewa: khalifofin Manzon Allah (saww) waɗanda ya yi wasiyya da su, kuma ya yi

AttachmentSize
File 8ab35081a150b9eae699fd0e661a6339.mp418.42 MB

Ƙara sabon ra'ayi