TARIHIN IMAM HUSAIN( AS)-3

Falalolinsa a ayar mubahala
Sannan Imam Husain yana cikin mutanae guda biyar waɗanda ayar mubahala take nuna falalarsu, yayin da nasaran Najran suka yi jayyaya da Annabi (saww) sai ya ce su zo a yi tsineneniya dasu.
Sahihu Muslim da sauran littattafan hadisai na Ahlussuna da shi’a sun rawaito cewab da Annabi ya tashi fita sai ya fita da Hasan da Husaini ya ce waɗannan su ne ƴ’aƴ’anmu, sannan ya fita da Faɗima ya ce wanna itace matanmu, sannnan Ali ya ce wannan shi ne kawukanmu, wato nine Ali Ali shi ne ni.
 

AttachmentSize
File bbf1ff9fbe9bf9c8c1df7ed54614e53f.mp431.68 MB

Ƙara sabon ra'ayi