ANNABTA (2) - Larurar aiko annabawa

Makarantun ilimin kalam sun yi saɓani a cikin mas’alar  hukuncin a kan wajabcin aiko annabi, muna iya cewa: a cikin wanna mas’ala sun kasu izuwa kaso biyu:
1)    Makarantar Ahlul Baiti sun  tafi a kan cewa: aiko annabi wajibi ne a hankalce, Mu’utazilawa ma sun tafi a kan wannan ra’arin.
(2)    Rashin wajabci a hankalce, wannan shi ne ra’ayin Asha’ira.
Yana da kyau a fahimci cewa yayin da aka ce wajibi ne a hankalce ba wai ana nufin cewa ana wajabtawa Allah dole ya aiko annabawa ba, don haka a  ci gaba da karanta wannan littafin za mu yi cikakken bayani.

AttachmentSize
File 9c5893afaedfefb1a1b3519b9bb1a06a.mp437.97 MB

Ƙara sabon ra'ayi