ANNABTA (1) - Ta’rifin annabta da larurar aiko annabawa

TA’ARIFIN ANNABTA
A  harshen larabci (luga)
Kalmar (نُبوّةُ) annabta masdari ce ta fi’ilin (نبأ) wato ya bayar da labari, daga cikin wannan ma’ana ta luga ne aka cero ma’anarta ta shari’a, wato annabi mai bayar da labari ne daga Allah, duk da cewa a harshen larabci tana nufin mai bayar da labari kawai koma daga waye ba wai si daga Allah ba.
Wanda yake kawo labari daga Allah ana ce masa Annabi
Annabta a isilahi                    
Malaman ilimin kalam (ilimin tauhidi) sun yi ta’arifin Annabta ta fuskoki daban – daban,  amma ba za mu sami damar kawo dukkan waɗannan ta’arifofi gabadaya ba, dno haka za mu kawo kaɗan daga ciki:
A cikin majm’aul bahraini an yi ta’arifin annbi da cewa: annabi shine mutumin da yake da yake bayar da labari daga Allah ba tare da an sami wata

AttachmentSize
File e672705f9ae8df4258b5093753f00b9f.mp418.23 MB

Ƙara sabon ra'ayi