ANNABTA (7)

Isma a wajan Asha’ira
Al’adhudul aiji yana cewa:
((Ita isma a wajanmu ( wato Asha’ira) ita ce: kada Allah ya halicci zunubi a cikin annabawa)).
            A bisa wannan magana ashe ko da sun ga damar aikta zunubi ba za s u iya ba saboda kwata – kwata Allah bai halittar musu saɓo ba, kokum ya kasnce duk abin da suka aikata shi ne dai – dai, koda kuwa za iya kasance idan waninsu ya aikata haka to ya aikata saɓo.

AttachmentSize
File 87b07c05b7f3d4889e2efb90e07a2717.mp422.45 MB