Ibn Taimiyya da tauhid Siffofin Allah (2)

Dangane da abin da ya shafi siffofin Allah za mu ga cewa akwai makarantu guda uku:
Makaranta ta farko itace Mu’aɗɗila, wato su ne waɗanda suka ce Allah bashi da siffa, masu wannan aƙida su ne Mu’utazila.
Makaranta ta biyu kuma ita ce makarantar Mushabbiha, waɗannan kuwa su ne waɗanda suke cewa Allah yana da siffa, kai sai sukai ta siffanta shi da siffofin iri - iri har sai da suka kamanta shi da ababan halitta.
Ibn Taimiyya yana daga cikin manyan jagororin wannan makaranta.
Makaranta ta uku kuwa ita ce makarantar iyalan gidan Annabi Muhammad (saww) inda suka Allah yana da siffa amma ba irin yyadda su Ibn Taimiyya suka fahimta ba.
Don haka abin da ya shi kamar su hannu, fuska, da makamantansu, ba suna nufin gaɓabbai bane  

AttachmentSize
File bf31bb4dba9e34bc481232097e19db78.mp420.27 MB

Ƙara sabon ra'ayi