Annabci-1

Annabta hikima ce ta Allah daga ayyukansa don isar da bayinsa zuwa ga kamalar duniya da lahira, Allah yana zabar wasu bayi na gari ya aiko su zuwa ga wannan duniya don shiryar da mutum zuwa ga abin da zai kai shi zuwa ga rabautar wannan duniyar da lahira. Kuma dukkan abin da yake maslaha ko barna ga mutum to Allah ya yi masa bayaninsa don dai ya samu kamalarsa.

AttachmentSize
File 15642d3b6dc7384ba80a3f68812aacb0.mp415.01 MB