Addinin Musulunci-2

Hukuncin musulunci yana daga mafi muhimmin lamari da mutum zai ci ribar sa idan ya yi riko da shi a rayuwarsa. Wasu jama’a suna ganin babu maslaha ko barna a cikin hukuncin kansa, sai dai Allah ya haramta ya halatta bisa yadda ya so ne, sai dai koyarwar Ahlul-baiti (a.s) ta rusa wannan ra’ayi, ingantaccen ra’ayi shi ne cewar akwai maslaha a umarnin Allah da kuma barna cikin abin da ya hana ne.

AttachmentSize
File 4c152d7e3e35d03b896772458e7aa60e.mp411.06 MB