Bada - Samun Canji-3

Bada - Samun Canji - yana daga cikin lamura masu cike da hikimar Allah madaukaki da yake nufin Allah yana canja hukuncinsa yadda ya so, lokacin da ya so saboda wata hikima tasa, da bayyanar wa al’umma wani abu da suka jahilta. Yin sadar da zumunci, da yin sadaka da kuma Kissoshi masu yawa ne suke nuni ga Bada da suka zo a ayoyin littafin Allah da ruwayoyin da suka zo daga manzon Allah (s.a.w) ta hannun alayensa (a.s). Don haka “Bada” ya zo da yawa a cikin kissoshi da misalai masu yawa, kissoshin annabi Yunus da annabi Isa babban misali ne game da “Bada”.

AttachmentSize
File 7dae92d9ea5da9d00fbc2e33fa3d07a3.mp412.18 MB