Bada - Samun Canji-2

Bada - Samun Canji - yana daga cikin lamura masu cike da hikimar Allah madaukaki da yake nufin Allah yana canja hukuncinsa yadda ya so, lokacin da ya so saboda wata hikima tasa, da bayyanar wa al’umma wani abu da suka jahilta. Don haka “Bada” ba yana nufin Allah yana bayyanar wa mutane sabanin yadda suke tsammanin faruwarsa, don haka  jahilci yana komawa ga mutane ne. Bada yana sanya mutane su sallama wa Allah madaukaki a kowane abu don shi ne mai iko da nufi da canji yadda ya so, a lokacin da ya so.

AttachmentSize
File d83c391bc93a33516b64cd05662b8ca6.mp420.61 MB