Bada - Samun Canji-1

Bada - Samun Canji - yana daga cikin akidojin da suke da muhimmanci a gun shi’anci da yake nufin Allah yana canja hukuncinsa yadda ya so, lokacin da ya so saboda wata hikima tasa, da bayyanar wa al’umma wani abu da suka jahilta. Don haka “Bada” ba yana nufin Allah ne ya jahilci wani lamari ba sai ya bayyana gare shi, abin da yake nufi wani abu ne yake bayyanar wa mutane sabanin yadda suke tsammanin faruwarsa, don haka  jahilci yana komawa ga mutane ne.

AttachmentSize
File efab1feaedbf7443ff3860db1b2a9cc4.mp418.58 MB