Kaddarawar Allah-3

Halittawa da kaddarawar Allah suna daga mafi muhimmancin siffofin Allah madaukaki, babu wani mai halittawa a dukkan samammu sai Allah madaukaki, yarda da mahalicci sabanin Allah yana rusa tauhidi kai tsaye. Kuma wannan halittawar ba ta kore cewa bayin Allah da halittunsa suna da iko da zabi a cikin ayyukansu. Don haka sabuba suna da tasu rawar da suke takawa.

AttachmentSize
File a026cfa348d3b580f14359501588fd4d.mp418.74 MB