Tauhidin Ibn Taimiyya ya yi karo da tauhidin Ahlul Baiti (13)

 
Malaman makarantar Ahlussuna sun yi raddi a kan wannan kashe –kashe na tauhidi da Ibn Taimiyya ya ƙirƙira, wanda suka bayyana cewa, ya zo da babbar bidi’a saboda babu irin wannan rabe –rabe a cikin alƙur’ani ko sunnar Annabi (saww) haka nan ba a taɓa jin wani daga cikin sahabbai  ba yana cewa tauhidi ya kasu kashi biyu, haka nan babu irin wannan magana kwata – kwata a wajan salaf.
Don haka ne gidan fatawa na jami’ar Azhar ya fitar da fatawa cewa Ibn Taimiyya ya zo da bidi’a , wacce ya ke kafirta musulmai da ita, alhali shiu ne cikakken ɗan bidi’a.
 

AttachmentSize
File 636cecd6f77deb7b6e8aee5e207fbf33.mp412.73 MB