ANNABTA (10)

Annabi Muhammad (saww) shi ne fiyayyen halitta gabaɗaya, idan za mu ga cewa, muƙaman annabawa hawa –hawa ne wasu daga cikin annabawa sun fifici wasunsu daraja da fifiko, kamar yadda Allah (t) yake cewa waɗancan mazannnai mun fifita sashinsu a kan wani sashin.
Annabawa guda biyar waɗanda ake kiransu ulul azmi su ne suka fi sauran annabawan falala, da daraja a wajan Allah, shi kuma Annabi Muhammad (saww) shi ne mafifici a kan waɗannan ulu azmi.
Daga fifikon annabi (saww) Allah ya aiko shi ya kasance rahama ga dukkan talikai, kun ga kenan Annabi (saww) rahama ga duk abin halitta wanda ba Allah ba don haka annabawa ma suna cikin inuwar annabi (saww)

AttachmentSize
File eb5ed7a7319e4e95ce2172322fd0f643.mp419.19 MB

Ƙara sabon ra'ayi