Haihuwar Imam Ali (a.s) - 1

Haihuwar Imam Ali (a.s) tana daga cikin mafi girma kuma mafi muhimmancin abin da ya faru a duniyar nan yayin da ya kasance shi kadai ne mutumin da aka taba Haifa a cikin ka'aba, wannan lamarin yana nuna matsayinsa da kasancewarsa mai siffofi irin na ka'aba da sai dai a zo masa, ba dai ya zo wa mutane ba. Kuma yana nuni da cewar shi ne ma'aunin gane gaskiya bayan annabi (s.a.w) kamar yadda ruwayoyi suka tabbatar.

AttachmentSize
File 9d865997fd913eb65dcad5e83f9a14af.mp416.02 MB

Ƙara sabon ra'ayi