Siffofin Annabawa

Annabawa sun siffantu da kyawawan halaye ba sa yin sabo tun daga haihuwa har mutuwa, ba sa sabo baba ko karami, suna yara ko suna manya, kafin annbta ko bayan aiko su da sako, mai zubar da mutunci ne ko kuwa. Annabawa suna da dukkan siffofin kamala domin hadafin aiko annabawa ya tabbata

AttachmentSize
File 553d68c114f82610553207881ad59562.mp413.37 MB