Mu'ujizar Annabawa

Mu'ujiza hikima ce ta annabawa da Allah ya ke hore musu domin bayar da amsa ga mai musun annabtarsu, Allah ya kan ba wa annabi yin komai amma sai dai ba ko da yaushe zai yi ba idan an nema sai idan ya ga akwai maslahar yin hakan da umarnin Allah.

AttachmentSize
File 2492a41e03b6ad1f7169d9a746ad4260.mp415.29 MB