Siffofin Annabawa

Annabawa suna da siffofin daukaka da kamala, ba sa yin duk wani aiki da yake sabon Allah ne ko kuma yana zubar da mutunci. Annabawa suna da siffofin kamala baki daya, kuma duk wata siffa da take nuna rashin kamala ko da kuwa an samo ta a wata ruwaya ne to ba ta da inganci don ba sa siffantuwa da duk wata tawaya ta tunani da hankali ko halaye. Don haka dole ne a yi raddin duk wani abu da yake muzanta su. Kore musu kamaloli sabo ne, kuma karyata su kafirci ne.

AttachmentSize
File 5c740ce4c8f37129c0827afffc3f2991.mp412.11 MB