SHAHADAR SAYYIDA FADIMA (AS) (2)

 
Sayyida Fadima Azzahra (as) tana cikin mutanae guda biyar waɗanda ayar mubahala take nuna falalarsu, yayin da nasaran Najran suka yi jayyaya da Annabi (saww) sai ya ce su zo a yi tsineneniya dasu.
Sahihu Muslim da sauran littattafan hadisai na Ahlussuna da shi’a sun rawaito cewa da Annabi ya tashi fita sai ya fita da Hasan da Husaini ya ce waɗannan su ne ƴ’aƴ’anmu, sannan ya fita da Faɗima ya ce wanna itace matanmu, sannnan Ali ya ce wannan shi ne kawukanmu, wato nine Ali Ali shi ne ni.

AttachmentSize
File 91d7681a6c79eec611d9ee524550d4ef.mp421.13 MB