TARIHIN SAYYIDA FAƊIMA (AS) (11)

Fadaima (wacce Allah ya ƴantata kuma ya ƴanta masoyanta daga shiga wuta

(Faɗima tana da sunaye guda tara a wajan Allahm mai girma da ɗaukaka Daga cikin sunayenta:

Fadaima (wacce Allah ya ƴantata kuma ya ƴanta masoyanta daga shiga wuta

Siddika (Mai tsananin gaskiya kuma abar gasgatawa).

Mubaraka( mai albarka)

Ɗahira ( Tsarkakakiya).

Zakiyyah =     =

Radhiya (yardajjiyar Allah, kuma Mai yarda da Allah da kuma hukuncinsa)

Mardhiyyah Abar yadda a wagjan Allah da manzons).

Muhaddasa, (wacce mala'iku suke yiwa Magana) kokuma Muhaddisa (Wacce take Magana tun tana cikin ciki).

Azzahra) wacce haskenta ya ke walwali ga mala'ikun sama kamar yadda taurari suke walwali a sama.

AttachmentSize
File 11671-f-hoosa.mp428.75 MB