پیامبر اسلام

Hadin kan Musaulmi
Allah madaukakin sarki a cikin kur'ani ya haramtawa musulmi yin rikici a tsakaninsu, ya umarcesu da su kasance masu rikoda igiyar Allah gabadaya, ita dai igiyar Allah ana fassara ta da ce: shi ne Kur'ani da iylan gidan Annabi (saww). Sabanin fahimta ta ad
Babu shakka Annabi Muhammad (saww) shi ne fiyayyen halitta, babu wanda Allah yake kauna fiye das hi.